Tsari guda daya. Komai na nan.

Babu tsarin raba-da-daidai. Dukkan ayyukan manhajar suna nan daga ranar farko. Gwada kyauta na kwanaki 30.

Stoky Pro
$9
/wata ga kowane shago
Fara gwaji kyauta na kwanaki 30 check_circle Kwanaki 30 kyauta — ba a bukatar katin ATM

Duk abinda shagonka ke bukata

Babu boyayyen sharadi. Za ka samu kowane bangaren aiki tun ranar farko.

inventory_2

Sarrafa kaya

Saka kaya ta Excel ko daya bayan daya. Sami sakon sanarwa kafin kaya su kare.

payments

Kula da kudi da bashi

Bi diddigin cinikin rana, sayayya, da wanda kake bi bashi.

group

Akawun ma'aikata

Saka ma'aikata daban-daban sannan ka ba su ikon abinda za su iya gani kawai.

store

Shaguna da dama

Sarrafa shaguna har 5 daga akawun daya cikin sauki.

bar_chart

Rahotanni da rasidi

Duba ribar yau ko ta wata. Duba tsohon ciniki sannan ka buga rasidi.

cloud_off

Aiki ba internet

Ci gaba da sayarwa koda babu internet. Zai tura bayanan idan internet ya dawo.

lock

Kariya da PIN

Duk wani sauyi ga yawan kaya ko ciniki yana bukatar lambar PIN ta sirri.

table_chart

Amfani da Excel

Saka jerin kayayyakin ka ko ka fitar da bayanan ka zuwa Excel kowane lokaci.

Kana da tambaya game da farashi?

Duba tambayoyin mu ko ka tuntube mu — muna farin cikin taimaka maka.